Baraguzan harsasai gutsi-gutsi guda 38 ne a kan Sheikh Zakzaky ba cikakkun harsasai ba.

Baraguzan harsasai gutsi-gutsi guda 38 ne a kan Sheikh Zakzaky ba cikakkun harsasai ba.

Sheikh Ibraheem Zakzaky bayan ya dawo daga jinya a jamhuriyar Musulunci ta Iran photo credit/cibiyar wallafa Facebook

Ku kalli cikakken bayanin wani babban likita akan yadda baraguzan harsasan suka zauna akan Shehin Malamin.

Bayanin Wani babban likita Akan buraguzan Harsashin da suke a kan sheikh Zakzaky

Wannan shine Radiology Report na binciken da kwararrun likitocin Gwamnati sukayi akan É“araguzan harsasai dake kan Sheikh Zakzaky guda 38, anyi wannan binciken ne tun Shehin Malamin yana tsare a Kurkukun Kaduna.

Sakamakon Radiology Report kenan Wanda likitocin Gwamnati da kansu suka gudanar da bincike akai a 2019

Hoton Kai Sheikh din da likitoci suka dauka inda buragujan suka taru



Post a Comment

0 Comments